French
Hausa
Souley Moumouni Barma is a journalist based in Niamey, Niger.
Hadin guiwar sojojin jamhuriyar Nijer da takwarorinsu na Burkina Faso Sun yi nasarar waragaza wani sansanin 'yan ta'adda dake kan iyakar kasashen 2 lamarin da ya ba su damar kashe 'yan ta'adda kusan 100 tare da kama makamai da babura fiye da 200. Wakilin